Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
#MacaoSAR 20#Bai dace kasashen waje su tsoma baki cikin harkokin Hong Kong da Macao ba, in ji Xi Jinping
2019-12-20 11:16:11        cri
A yayin bikin murnar cika shekaru 20 da dawowar yankin Macao karkashin ikon kasar Sin wanda aka gudanar a yau Jumma'a, shugaba Xi Jinping ya bada jawabi cewa, bayan dawowar yankin Hong Kong da yankin Macao karkashin ikon kasar Sin, harkokin wadannan yankuna biyu sun zama harkokin cikin gidan kasar Sin ke nan, bai kamata bangarorin kasashen ketare su tsoma baki cikin harkokin yankunan biyu ba. Gwamnatin kasar Sin da al'ummomin kasar suna tsayawa tsayin daka wajen kiyaye 'yancin kan kasa, da tsaron kasa da kuma bunkasuwar kasa. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China