Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
#MacaoSAR 20# Ho Iat Seng ya sha rantsuwar kama aiki na gwamnan yankin musamman na Macao
2019-12-20 10:39:22        cri

A safiyar yau Jumma'a, an shirya babban taron cika shekaru 20 da dawowar yankin musamman na Macao karkashin ikon kasar Sin, gami da bikin kama aiki na shugabannin gwamnati karo na 5 na yankin, inda da farko Ho Iat Seng ya yi rantsuwar kama aiki a matsayin gwamnan yankin, daga bisani manyan jami'an gwamnati karo na 5 na yankin suka yi tasu rantsuwar kama aikin a karkashin jagorancin Ho Iat Seng. Baya ga haka, mambobin hukumar kula da harkokin siyasar yankin su ma sun yi rantsuwar kama aikin. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China