Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kyakkyawar dake dafawa da sayar da Soyayyar waina
2019-12-24 15:45:11        cri

 

 

 

Huang Luyao wadda ke dafawa da sayar da Soyayyar waina a wata kasuwar dake birnin Shanghai na kasar Sin, ta shahara sosai a yanar gizo sakamakon kyan gani. Ta kan watsa yadda take dafa soyayyar waina kai tsaye a yanar gizo, lokacin da yake dafawa. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China