Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yanayin bunkasuwar kamfanoni a kasar Sin ya kara kyautata a bana
2019-12-17 15:58:54        cri
Cibiyar bunkasa kamfanoni matsakaita da kanana ta kasar Sin ta fitar da wani rahoton nazari dangane da nauyin dake bisa wuyan kamfanonin da ke fadin kasar Sin a shekara ta 2019 a yau Talata, inda ta nuna cewa, kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis gami da majalisar gudanarwa ta kasar sun dauki wasu muhimman matakai na kara kyautata yanayin kasuwanci, da rage nauyin dake wuyan kamfanoni, al'amarin da ya samu nasarori da dama, har ma yanayin ci gaban kamfanonin na kara samun kyautatuwa.

Yayin da tattalin arziki ke kara fuskantar kalubale, kamfanoni daban-daban na matukar bukatar rage yawan kudaden da za su kashe wajen gudanar da ayyukansu.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China