Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An fara aikin neman masu aikin sa kai na gasar wasannin Olympics na lokacin hunkuru na 2022
2019-12-13 08:25:52        cri

An fara aikin neman masu aikin sa kai na gasar wasannin Olympics na lokacin hunkuru, da na nakasassu da za a gudanar a shekarar 2022. Bisa sanarwar da kwamitin shirya gasar na Beijing ya bayar, an shirya neman masu aikin sa kai na gasar wasannin Olympics na lokacin hunkuru dubu 27, da kuma na gasar wasannin Olympics na lokacin hunkuru na nakasassu dubu 12.(Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China