Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Tsohuwa na tare da karen ruwa har na tsawon shekaru 40
2019-12-13 08:25:46        cri

 

 

 

Yadda dan Adam da dabbobi ke rayuwa tare kan burge mutane sosai. Kamar yadda tsohuwa Daphne Neville mai shekaru 82 da haihuwa ta ke tare da karen ruwa har na tsawon shekaru 40. A cewarta, wannan karen kan taimaka mata wajen yin girke da wanke kwanuka.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China