Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hotunan dabbar Whale da aka dauka a dab da ita
2019-12-12 08:27:54        cri

 

 

Grant Thomas, mai daukar hoto mai shekaru 27, ma'abocin teku ne sosai, kuma yana sha'awar daukar hotuna a karkashin ruwa. Wannan na daga cikin hotunan ban mamaki na dabbar Whale da ya dauka yayin da yake dab da ita .(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China