Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Song Weijun wanda ya taimaki mutanen da suke da bukata ta musamman
2019-12-13 08:26:04        cri

 

 

 

Song Weijun da jikinsa ya shanye, bai taba yin kasa a gwiwa ba, inda yake nuna himma da kwazo wajen taimakawa sauran mutanen da suke da bukata ta musamman, ciki har da karfafa musu gwiwa, da nemo musu ayyukan yi da ba su horo. Kawo yanzu makarantar da Song ya kafa ta samar da horon fasahohi ga mutane sama da dubu 30, wadanda ke da bukata ta musamman.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China