Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Taimakawa masu fama da matsalar gani
2019-12-13 08:26:13        cri

 

 

 

 

Madam Su Rina ke nan, tana hira da yara da ke da matsalar gani. Malamar tana aikin gabatar da shirye-shirye a gidan rediyo da talabijin na jihar Mongoliya ta gida ta kasar Sin, kuma daga watan Maris na shekarar 2017, ta kama aikin sa kai, tana ta yi wa mutane da ke da matsalar gani bayanai game da fina-finai da suke sha'awa da ba za su iya gani ba, sa'an nan, ta kuma yi ta koya wa yara da ke da matsalar gani wakoki, tana kuma fatan karin al'umma za su shiga wannan aiki mai ma'ana.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China