Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Gina hanyoyi
2019-12-11 08:36:11        cri

 

Hanyoyi ke nan da aka gina a gundumar Huanjiang mai zaman kanta ta kabilar Maonan da ke jihar Guangxi ta kasar Sin. A cikin 'yan shekarun baya, an gaggauta gina hanyoyi a gundumar, a kokarin da ake yi na saukaka fatarar da al'umma ke fuskanta. Kawo yanzu, gaba daya hanyoyin da aka gina a gundumar sun kai kilomita 1180, wadanda suka warware matsalar zirga-zirga a wurin.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China