Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wani karamin giwa dake fama da ciwon "albinism" kasar Kenya
2019-12-12 08:28:48        cri

 

 

An haifi wannan karamin giwa dake fama da ciwon "albinism" a yankin kiyaye halittu na Masai mara na kasar Kenya a watan Aflilun bana, wanda ake tsamanin cewa, zai mutu ba da dadewa ba. Amma, kwanan baya an sake ganin wani karamin giwa mai launin pink, kuma aka tabbatar da cewa, shi ma ya kamu da ciwon na "albinism" ne, wannan abun mamaki ne kuma mai faranta rai. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China