Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kauyen Kancun dake unguwar Huizhou ta birnin Huangshan na lardin Anhui
2019-12-08 16:56:36        cri

Kauyen Kancun dake unguwar Huizhou ta birnin Huangshan na lardin Anhui na mai da hankali sosai waje raya kauyuka, kuma ana dora muhimmanci sosai wajen kiyaye tsoffin gine-gine da al'adun lardin, matakin da ya jawo masu bude idon gida da waje kwarai. (Amina Xu)

 

 

 

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China