Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Jirgin Ruwa na Xuelong
2019-11-30 20:58:47        cri

 

 

 

 

 

Jirgin ruwa mai binciken yankin mai tsananin sanyi kirar kasar Sin mai taken "Xuelong-2" ya isa birnin Shenzhen dake kudancin kasar Sin, inda jama'a suka samu damar shiga jirgin don fahimtar yadda ake sarrafa jirgin.(Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China