Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An shigo da wasu dabbobi  a Akagera na kasar Rwanda
2019-12-02 20:19:39        cri

Yankin kiyaye dabbobi na Akagera na kasar Rwanda, wanda aka lalata muhallinsa sakamakon kisan kiyashi da aka yi a kasar, namun daji masu yawa sun mutu, amma a 'yan shekarun da suka wuce, an shigo da wasu dabbobi kamar su zaki, karkanda, da dai sauransu. (Bilkisu Xin)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China