Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Abincin da aka dafa da pine nut
2019-12-03 08:15:30        cri

An shirya bikin nuna abincin da aka dafa da "pine nut" a birnin Meihekou na lardin Jilin dake arewa maso gabashin kasar Sin, inda aka samar da abinci masu dadi da dama domin a dandana.(Jamila)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China