Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Liyafar da aka shirya domin murnar girbin hatsi
2019-12-01 14:39:26        cri

An shirya liyafar murnar girbin hatsi a kan titin dake gabar teku a kauyen Dongmen na garin Shipu na gundumar Xiangshan na birnin Ningbo na lardin Zhejiang na kasar Sin a ranar 15 ga watan Satumba, inda aka samar da abincin da aka dafa da amfanin ruwa.(Jamila)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China