Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Tsokacin gidan talabijin na CCTV: Duk wata makarkashiya kan kasar Sin ba za ta taba samun nasara ba
2019-11-19 10:28:54        cri
Munanan ayyuka dake kara ta'azzara a Hong Kong a baya bayan nan, ayyuka ne na ta'addanci, wanda ke kokarin jefa yankin cikin muwuyacin hali.

Wannan fito na fito ne tsakanin rikici da zaman lafiya da raina kasa da kuma kishinta. Wadanda ke tada rikici a HK da dukkan masu ingiza su daga ketare ba za su yi nasara ba a shirinsu na kin jinin Kasar Sin da hargitsa yanayin a HK. Duk wani mai yunkurin kowanne irin nau'i na katsalandan cikin harkokin HK ba zai yi nasara ba, domin kaikayi zai koma kan mashekiya. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China