Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kauyen Ganbu da aka yi masa gyara
2019-11-13 20:52:41        cri

 

 

 

 

 

 

Nan ne kauyen Ganbu da ke bangaren yamma na kwari na kogin Nujiang da ke lardin Yunnan na kasar Sin, inda wasu 'yan kabilar Lisu ke rayuwa. A baya, mazauna kauyen na fama da talauci da matsalar zirga-zirga, amma bayan da hukumar wurin da ma kamfanoni suka taimaka suka gina hanyoyi da gyara halin kauyen, mazaunan sun samu saukin rayuwa ainun, har ma an samu wani babban ci gaba ta wajen fid da kauyen daga kangin talauci.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China