Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Madam Peng Liyuan ta ziyarci gidan nune-nunen kayayyakin tarihi na Benaki
2019-11-12 12:34:15        cri

 

Da safiyar ranar 11 ga wata, uwar gidan shugaba Xi Jinping na kasar Sin madam Peng Liyuan, ta ziyarci gidan nune-nunen kayayyakin tarihi na Benaki a birnin Athens na kasar Girka bisa rakiyar takwararta ta kasar, madam Vlassia Pavlopoulou.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China