Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wasu yan  matan Sin na da shaawar aurar sojoji maza
2019-11-13 13:37:08        cri

 

 

 

 

A yayin bikin murnar cika shekaru 70 da kafuwar Jamhuriyar Jama'ar Sin, sojojin kasa da na sama da na teku dukkansu sun burge al'ummomin kasar Sin, ciki har da wasu 'yan mata wadanda suke sa niyyar neman soyayya a sansanonin soja domin kokarin auren soja. A kwanan baya, an shirya wani biki, inda aka gayyaci wasu 'yan mata wadanda suke son auren sojoji da su shiga sansanin sojojin sama, ta yadda za su iya sani da kuma fahimtar juna. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China