2019-11-12 10:17:18 cri |
Ga wasu sojojin kasar Sin, ba su taba yin yaki a fagen daga ba, muhimmin nauyin da aka dora musu shi ne kare sansanonin soja, wasu muhimman hukumomin gwamnati da daga tutar kasar Sin. Su ne sojoji masu gadi. (Sanusi Chen)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China