Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga yadda sojojin saman kasar Sin suke samun ci gaba cikin shekaru 70 da suka gabata
2019-11-11 15:32:10        cri

 

 

 

 

 

 

Yau rana ce ta cika shekaru 70 da kafuwar rundunar sojin saman PLA. A cikin wadannan shekaru 70 da suka gabata, rundunar sojin saman kasar Sin ta yi kokarin tsaron kasar, tare kuma da bayar da gudummawarta ga bunkasar kasar Sin, alal misali, ta kan tura jiragen sama wajen dasa bishiyoyi a yankunan hamada da duwatsu. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China