2019-11-12 15:24:17 cri |
Tanzilya Bisembeyeva mai shekaru 123 daga yankin Astrakhan na kasar Rasha ta riga mu gidan gaskiya a ranar 30 ga watan Nuwamba, matar da ta fi kowa shekaru a duniya. (Bilkisu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China