Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Abincin gargajiyar kasar Sin
2019-11-05 09:05:44        cri

An kammala kwas din horas da kukun dafa abincin gargajiyar kasar Sin a jami'ar Yangzhou ta lardin Jiangsu dake kudancin kasar a ranar 25 ga watan Agusta, inda aka samar da nau'ikan abincin gargajiyar kasar Sin da dama.(Jamila)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China