2019-11-06 08:43:48 cri |
A kwanan baya, a lokacin da aka dauki wasu sabbin sojoji a rundunar soja, an kuma gayyaci wasu malamai wadanda suke nazarin tunanan dan Adam daga wata jami'ar dake lardin Yunnan dake kudu maso yammacin kasar Sin, domin taimakawa wadannan sabbin sojoji mata ko maza dasu hanzarta sabon zaman rayuwa a sansanin soja. Ga sabbin sojoji maza ko mata suna wasa da malaman. (Sanusi Chen)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China