Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An shirya wani bikin murnar cika shekaru 70 da kafuwar rundunar sojin sama ta PLA
2019-11-05 08:17:11        cri

 

 

 

 

 

 

A tsakanin ranakun 17 da 21 ga watan Oktoban da ya gabata, an shirya wani bikin murnar cika shekaru 70 da kafuwar rundunar sojin sama ta PLA a birnin Changchun, inda aka baje kolin wasu manya da kuma muhimman na'urorin sojin sama, ciki har da J-20 da Y-20 da yanzu rundunar sojin saman kasar Sin take da su. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China