Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wasu sojoji matan kasar Sin sun shirya bukukuwa iri iri kafin su yi ban kwana da rundunar soja
2019-11-04 08:44:32        cri

 

 

 

 

 

 

A ranar 1 ga watan Satumban da ya gabata, wasu sojoji mata sun yi ritaya daga rundunar ko ta kwana da aka jibge a lardin Sichuan. A ranarsu ta karshe cikin rundunar, sun shirya bukukuwa iri iri kafin su yi ban kwana da rundunar, inda suka yi shekaru 2 suna aiki cikin rundunar. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China