Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Fasahar rini ta kabilar Miao
2019-11-08 08:50:39        cri

 

 

 

 

 

 

Malama Yang Fang ke nan 'yar shekaru 52 a duniya wadda take rayuwa a gundumar Danzhai da ke lardin Guizhou na kasar Sin. Danzhai gunduma ce da aka fi samun 'yan kananan kabilu daban daban, musamman ma kabilar Miao, kabilar da ta ke da fasahar gargajiya wajen rini, kuma malama Yang Fang ta kware wajen fasahar, har an zabe ta a matsayin wadda ta gaji da kuma yayata fasahar.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China