2019-11-07 07:35:32 cri |
Wani kauyen 'yan kabilar Zang ke nan da ke gundumar Xiangcheng ta lardin Sichuan ta kasar Sin. A cikin 'yan shekarun baya, gundumar ta dukufa a kan bunkasa harkokin yawon shakatawa bisa ga irin yanayin kauyukan kabilar Zang da take da shi, matakin da ya janyo dimbin baki masu yawon bude ido. (Lubabatu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China