Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kauyen Shishe na gundumar Fuchunjiang wuri dake dab da dutse da kogi
2019-11-03 14:35:04        cri

Kauyen Shishe na gundumar Fuchunjiang wuri dake dab da dutse da kogi, wanda ya inshadantar mutane sosai. Shekarun nan baya-baya, kauyen Shishe ya fara kiyaye wasu gine-gine na gargajiya, hakan ya sa an kafa wasu dakunan shan kofi da otel a wurin, matakin da ya jawo hankalin masu yawon shakatawa sosai. (Amina Xu)

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China