Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga wasan fasahohi 5 na sojojin ruwa
2019-11-01 08:24:24        cri

Ga wasan fasahohi 5 na sojojin ruwa da aka gudanar a yayin gasar wasannin sojoji ta duniya karo na 7, tsawon hanyar wasan ya kai mita 2500, inda 'yan wasa masu halartar wasan sun yi wasan fasahohi guda 5 wato guje-guje, da harbe-harbe, da yin kwale-kwale, da jefa bom da sauransu. Kana 'yan wasa maza sun dauki bindiga ta jabu da nauyinsa ya kai kilogram 3 a yayin wasan.(Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China