Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Da Haidao na yankin Hami dake yankin Xinjiang
2019-10-30 16:12:38        cri

Da Haidao na yankin Hami dake yankin Xinjiang, an yi masa lakabin Hai Shadao saboda shimfidar wuri na rairayi. Wuri ne dake kunshe da wurare yawon shakatawa da dama ciki hadda ginin gargajiya, zanguna, gidajen kwana na Bil Adam, da suka zama a zamanin da ba'a dau tarihinsu ba, da dai sauran shimfidar wuri mai ban sha'awa. Ana iya ganin karfin muhalli sosai a wannan wuri. (Amina Xu)

 

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China