Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Gasar zanen Thangka
2019-10-30 09:14:31        cri

 

 

 

Gasar zanen Thangka ke nan da aka shirya karo na tara a jihar Xizang ta kasar Sin, gasar da ta tara masu zanen sama da dari daga sassa daban daban na jihar. Thangka nau'in zane ne na gargajiyar al'ummar Xizang, kuma yanzu haka akwai masu aikin zanen sama da 5000.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China