Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Jaka mai shekaru 60 da haihuwa
2019-10-31 20:28:43        cri

Ga wannan jaka mai shekaru 60 da haihuwa dake zaune a jihar Warwickshire, kasar Birtaniya. Kuma sakamakon yawan haihuwarta, an shigar da ita cikin jerin sunayen masu bajinta na duniya na littafin Guinness. Tun daga farkon shekaru 90 na karnin da ya gabata, jakar ta jawo hankalin masu yawon shakatawa sosai, kuma ita tauraruwa ce a wurin.(Kande Gao)

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China