Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Tibet wuri na musamman ne dake kan iyakar kasar Sin
2019-10-27 16:42:53        cri

Tibet wuri na musamman ne dake kan iyakar kasar Sin, an yi masa lakabin "Koli na uku a duniya", wanda ya kasance wuri mafi muhimmanci wajen kiyaye muhalli da tabbatar da tsaron kasar Sin. Ban da wannan kuma, akwai wasu amfanin gona masu ban mamaki a wannan yanki. Yana maraba da masu bude ido da su yi yawo shakatawa a wurin. (Amina Xu)

 

 

 

 

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China