Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kayayyakin da aka saka da ganyen masara
2019-10-29 09:02:41        cri

 

 

 

 

Yadda Sun Yaqing 'yar lardin Jilin na kasar Sin, ta yi amfani da ganyen masara, da karan shinkafa wajen saka wasu kayayyaki, kamar motoci, jiragen ruwa da dabbobi da sauransu, wadanda suka samu karbuwa sosai a kasuwa. Ta taimakawa manoma wurin sama da dari daya sun samu wadata. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China