Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yan wasan Pingpong sojoji maza na kasar Sin sun ci nasara a gun gasar CISM karo na 7
2019-10-30 09:14:51        cri

 

 

 

 

A daren ranar 21 ga wata, an yi gasar karshe tsakanin kungiyoyin 'yan wasan Pingpong sojoji maza na kasar Sin da kasar Koriya ta arewa, inda kungiyar kasar Sin ta ci nasara. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China