Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Girbin barkono mai armashi
2019-10-24 14:55:17        cri

 

 

 

A gundumar Bohu da ke jihar Xinjiang ta kasar Sin, an samu girbin barkono mai armashi. Gundumar ta Bohu ta shahara wajen noman borkono a jihar Xinjiang, kuma sakamakon ingancin borkonon, suna samun karbuwa sosai wajen 'yan kasuwa, har ya taimakawa manoman wurin wajen samun kudin shiga. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China