Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shigar da al'adun gargajiya cikin makaranta
2019-10-23 15:39:52        cri

 

 

 

Daliban makarantar firamare ke nan ke koyon wakoki da wasannin kwaikwayon gargajiya na kabilar Dong a gundumar Sanjiang mai zaman kanta ta kabilar Dong da ke jihar Guangxi ta kasar Sin, inda ake koyar da darussan domin yayata fasahohin gargajiya na kabilar Dong. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China