Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wani otel din kyanwa da aka kafa a Burtaniya
2019-10-24 19:34:51        cri

Jane lawler, mai shekaru 48 'yar kasar Burtaniya, ta kafa wani otel din kyanwa mai dakuna guda 23, akwai tagar zamani ta Faransa, sofa, gado mai hawa biyu, kayayyakin wasa, da kuma furanni. Ban da wannan kuma an samar musu hidimar SPA da karbar su tafi ko zuwa filin jiragen sama, har ma suna cin mahadin kwan kifi. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China