Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Gonaki a kauyen Shake na garin Malichang dake gundumar Huaheng
2019-10-22 09:39:35        cri

Gonaki a kauyen Shake na garin Malichang dake gundumar Huaheng dake yammacin lardin Hunan sun dace da gine-gine iri na kabilar Miao. Kwanan baya, shimkafa a wannan wuri na canja launi zuwa rawaye, matakin da ya nuna cewa, sun yi nuna, kuma ya zama abin kyaun gani ne. (Amina Xu)

 

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China