Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Dakunan shan kofi da ya shahara a shafin Intanet
2019-10-24 08:12:09        cri

Ga wadannan dakunan shan kofi da ke birnin Ha Noi, na kasar Vietnam, wanda ya shahara sosai a shafin Intanet, sakamakon tazarar da ke tsakaninsa da layin hanyar dogo da ya tsaya kan mita daya kawai. Lamarin da ya sa ake iya shan kofi yayin da ake kallon jiragen kasa. Amma abin bakin ciki shi ne, gwamnatin wurin za ta rufe dakunan bisa dalilin tsaron lafiya.(Kande Gao)

 

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China