Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin ta samu lambobin zinare 12 bayan kammala wasan ranar farko na gasar wasannin sojoji
2019-10-20 16:46:03        cri
Kasar Sin mai masaukin baki ta shiga gasa da kafar dama inda ta samu lambobin zinare 12 daga cikin 22 bayan buga wasan farko na gasar wasannin sojoji ta kasa da kasa karo na 7 a ranar Asabar. Rasha ta samu lambobin zinare 4 sai kuma Faransa da Uzbekistan da suka samu lambobin zinare biyu kowannensu.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China