Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sojoji 'yan wasan motsa jiki kusan dubu 10 sun halarci gasar CISM karo na 7
2019-10-23 08:52:03        cri

A daren 18 ga watan, an yi bikin bude gasar wasannin motsa jiki ta soja ta kasa da kasa karo na 7 a birnin Wuhan na lardin Hubei dake bakin kogin Yangtse. 'Yan wasan motsa jiki sojoji kusan dubu goma wadanda suka fito daga kasashe fiye da dari, ciki har da wasu kasashen Afirka, kamar su Najeriya, da Burkina Faso, da Kamaru sun halarci wannan gasa. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China