2019-10-22 09:12:36 cri |
A daren 18 ga wata, an yi bikin bude gasar wasannin motsa jiki ta soja ta kasa da kasa karo na 7 a birnin Wuhan na lardin Hubei dake bakin kogin Yangtze, kogi mafi tsawo na uku a duk fadin duniya. (Sanusi Chen)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China