Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An gudanar da taron dandalin hadin gwiwar rediyo da telibijin na Sin da kasashen Larabawa karo na 4 a kasar Sin
2019-10-17 20:34:55        cri

An gudanar da taron dandalin hadin gwiwar rediyo da telibijin tsakanin Sin da kasashen Larabawa karo na 4 a yau Alhamis a birnin Hangzhou dake lardin Zhejiang na kasar Sin. Mamban ofishin siyasa na kwamitin tsakiyar jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin kana shugaban sashen fadakar da jama'a na kwamitin kolin jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin Huang Kunming ya halarci bikin bude taro tare da karanta sakon taya murna da shugaban kasar Xi Jinping ya aiko, da kuma ba da jawabi. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China