Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shimfidar wuri a Hexi Corridor dake lardin Gansu
2019-10-20 18:15:15        cri

Lokacin kaka, shimfidar wuri a Hexi Corridor dake lardin Gansu, gonake dake gundumar Minle na birnin Zhangye dake gidin dutse Qilianshan na da launuka daban-daban, kamar kore, rawaye, matakin da ya bayyana cewa, amfanin gona suna yin nuna a wannan lokaci a wurin, abin da ya zama wani zane mai nishadi. (Amina Xu)

 

 

 

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China