Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Takalma masu tudu mai matukar tsada
2019-10-18 14:06:28        cri

Ga takalma masu tudu mai matukar tsada da aka nuna a Dubai, wadanda farashinsu ya kai dala miliyan 19.9. A kan takalman, an sanya daimun mai nauyin carat 30 da wani dutsen tauraro wanda aka gano a kasar Argentina a shekarar 1576.(Kande Gao)

 

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China