Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
'Yar kabilar Zang da ke aikin tukin jirgim sama
2019-10-17 07:41:38        cri

 

 

 

 

Malama Jianre Yixi ke nan 'yar kabilar Zang da ke rayuwa a gundumar Dangxiong ta jihar Xizang ta kasar. Iyayenta makiyaya ne, kuma ban da karatu a makaranta, tana kuma ayyukan kiwon dabbobi a gida, sai dai tana burin zama matukiyar jirgin sama tun lokacin da take karama. Ga shi a shekarar 2016, Allah ya cika mata burinta, inda ta samu damar samun horon tukin jirgin sama mai saukar ungulu bisa tallafin gwamnati, tallafin da ake bayarwa musamman ga 'ya'yan makiyaya da ke fama da talauci. Ga shi yanzu Jianre Yixi ta samu lasisin tukin jirgin sama mai saukar ungulu, kuma mafarkinta na "hango filin ciyayi daga sama" ma ya cika. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China