Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kamun kifi
2019-10-16 08:40:55        cri

 

 

 

Masunta da ke gundumar Bohu ta jihar Xinjiang ta kasar Sin ke nan na kamun kifi. Tabkin Bosten ya kasance tabkin kiwon kifi mafi girma a jihar ta Xinjiang, inda ake sa ran yawan kifin da za a kama a wurin zai kai ton sama da 1400 a wannan shekara gaba daya, kuma kifayen da ake kamawa a tabkin ana fitar da su zuwa kasashen Japan da Koriya ta kudu da sauransu.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China